iqna

IQNA

Tehran (IQNA) makarancin kur'ani dan kasar Masar Mahmud Shuhat Anwar ya gabatar da karatun kur'ani a babban dakin taro na Opera a birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3485849    Ranar Watsawa : 2021/04/26